Jagoran tafiyar Kwankwasiyya kuma tsohon gwamnan Kano, Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso, ne ya sanar da hakan a daren Juma’a.
Kwankwaso ya bayyana matakin ne a wani taro da aka gudanar tare da magoya baya da jiga-jigan siyasa, inda ya ce jam’iyyar NDC na ci gaba da shirye-shiryenta gabanin zaɓen shekarar 2027.
Ya kuma bayyana Aminu Abdussalam Gwarzo a matsayin wanda jam’iyyar ta tsayar domin neman takarar gwamnan Kano, yana mai bayyana shi a matsayin gogaggen ɗan siyasa mai kwarewa da hangen nesa.
What's Your Reaction?
Like
1
Dislike
0
Love
0
Funny
0
Angry
0
Sad
0
Wow
0